Dan takara
Shugaban kungiyar Docs and Medics for Peter Obi a Najeriya, yace Likitoci da malaman jinya masu bada magani 38000 suna tare da su, za su nemo kuri’u miliyan 25
‘Dan Takaran Gwamna a APC Ya Koka, Yace Shari’a 19 Suna Jiransa a Gaban Alkali. Ikechi Emenike ya bayyana irin kalubalen da yake fuskanta ne a zaben na badi.
Jihar Legas - Al’ummar Arewa mazauna jihar Legas sunce suna harin samarwa Tinubu/Shettima kuri’u miliyan 1.5 a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa. Rahoton Th.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta tsaya kan rahotannin da ta samu daga ofisoshinta na jihohi dangane da zaben fidda gwani na jam’iyyar..
Abuja - Da yake jawabi a lokacin da aka kaddamar da shi a Abuja a ranar Juma’a, Baba-Ahmed ya ce ya amince da zama abokin takarar Obi ne saboda jajircewar sa.
Dan takarar shuagaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress APC na zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, zai bayyana Kashim Shettima ko Babagana Zullum a matsa
Jam’iyyar hamayya ta PDP ta kafa kwamitoci 13 da za su shirya zaben tsaida gwani na ‘dan takarar shugaban kasa da za a fara a ranar 28 ga watan Mayun 2022.
Tsohon Ministan ilmi ya ce har da doya aka saida domin ya tsaya takara a APC. Mutane 3100 su ka ba Chukwuemeka Nwajiuba gudumuwa, a ciki har da wani manomi.
Zaben fitar da gwanin ‘Yan takarar Jam’iyyar PDP ya kare a rikici da tashin-tashina. Ana zargin Miyagu sun sace masu kada kuri’a wajen zaben tsaida ‘Dan takara.
Dan takara
Samu kari