Dan takara
Jam’iyyar NNPP ta na zargin ‘ya ‘yan APC da ruguza fastocin ‘yan takaranta na 2023. NNPP ta ce abin mamaki ana siyasa da gaba a karkashin Gwamnatin Farfesa
Wani Jagora na Jam’iyyar PDP ya ce Atiku Abubakar zai ci kuri’u sosai a Kudu, ya kawo wasu Jihohin da PDP za ta lashe ko ta bi bayan LP a zaben shugaban kasa.
Jami’ar Jihar Kaduna ta KASU, ta rasa Farfesa Aminu Yusuf Usman bayan jiya. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana alakarsa da Masanin tattalin arzikin da ya rasu.
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani saboda dakatar da wasu ‘Yan PDP. Wike ya nuna cewa shugabannin jam’iyyar PDP sun saba doka, kuma zai kai kara a gaban kotu.
Wata kungiya ta masu neman ceto ‘Yan Arewa ta aikawa Rabiu Musa Kwankwaso cewa ya fasa takara domin da wahala NNPP ta kai labari, zai fi kyau a zabi PDP a 2023.
An kai wa EFCC, ICPC korafin ‘Dan takaran PDP, ana so a bincike Atiku Abubakar. Festus Keyamo SAN yace a binciki Atiku a dalilin bidiyo da suka fito kwanaki.
Mun kawo jerin wadanda da suka yi watsi da takarar Bola Tinubu. A ciki akwai tsohon Gwamnan Imo da ya yi husufi har ta kai ana rade-radin ya sauya-sheka ne.
Rundunar ‘yan sanda ta bada sanarwar cafke wannan mutumi da PVC. Tasiu Abdullahi Hayin Hago ya tona cewa Abba Ganduje ya say a tattaro masa katin zaben mutane.
A makon nan, Dan takarar SDP ya bi Bola Tinubu zuwa APC, jam’iyyar APC ta karbi matashin ‘dan siyasar da wasu mutanensa da suka biyo shi zuwa jam’iyya mai mulki
Dan takara
Samu kari