Babban bankin Najeriya CBN
Babban kotu ta karshe a Najeriya, Kotun koli ta yanke hukuncin cewa yan Najeriya su cigaba da amfani da tsaffin takardun Naira daga yanzu zuwa karshen shekara.
A Wani salo na Kwan Gaba Kwan Baya Yanzu Haka Bankuna na Cigaba da Amsar Tsofaffin N500 da N1000 Yayin Ba'a Garƙame Shafin CBN na Dawo da Tsofaffin Kuɗaɗe ba
Za'a Yita Ta Kare Akan Batun Sauya Fasalin Naira, Domin Yau Take Ranar Yanke Hukunci Akan Canja Fasalin Naira Da Hana Kudi Zurga-Zurga A Hannun Jamaa CBN Ya K
Abubakar Malami, Antoni Janar kuma ministan shari'a ya ce gwamnatin tarayya ba ta saba umurnin kotun koli ba kan batun wa'adin dena amfani da tsaffin naira.
Kungiyar manajojin bankuna a Najeriya ta karyata labarin da ke yawo cewa akwai shirin dakiƙe hada-hadar kudi ta kowace hanya a bankuna yayin babban zaben 2023.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa watau EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumarsa na sane ta bari tsarin sauya naira ke tafiya babu ƙame.
Rundunar yan sanda reshen jihar Legas ta ce wasu fusatattun kwastomomin banki sun cinna wa naurar ATM wuta sakamakon rashin kuɗi amma komai ya dawo daidai.
Wata yar Najeriya ta bada labarin yadda ta hadu da wani mai gyaran takalmi da ya fada mata cewa ya yi tafiya na fiye da awa 3 ba kwastoma kuma bai ci abinci ba.
Kotun koli ta dage shari'ar da ake tsakanin gwamnoni da gwamnatin tarayya game da dokar kudi na babban bankin Najeriya. An fadi yaushe za a zauna a jaj gaba.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari