Babban bankin Najeriya CBN
CBN ne Keda Alhakin Bamu Umarni Mubi Umarni Ba Kotun Koli Ba - Kalaman Bankunan Kasuwanci Ci Akan Balahirar Canja Fasalin Tsofaffin Kuɗi Na N500 Da N1000 da ake
Yayin da karancin takardun kuɗi ke kara jefa mutane cikin wahalhalu, da yawna bankuna a wasu yankunan Legas sun sa kwado sun datse Get dinsu gudun tashin rigima
Yayin da ake dakon jin umarnin babbam bankin Najeriya (CBN) bayan hukuncin Kotun koli, wasu bankuna kasuwanci sun yi gaba, sun fara baiwa mutane tsohon naira
Yayin da 'yan Najeriya ke jiran umarnin shugaban kasa ko bankin CBN kan a ci gaba da karbar tsoffin kudi, ga halin da 'yan kasar ke ciki duk da an ba da kotu.
Sanata Shehi Sani ya hango watakila abubuwan da za su faru da gwamnan CBN idan shugaba Buhari ya sauka a mulkin Najeriya nan da watanni kadan masu zuwa gaba.
Hukuncin kotun koli kan manufar sauya kudi na CBN ya ruguzo da chajin kudin POS da kimanin kaso 90 cikin 100 kasancewar akwai wadatuwar tsabar kudi a yanzu.
Sani Abdullahi Shinkafi, jigon jam'iyya APC, a Zamfara ya ce dole Shugaba Buhari ya mutunta umurnin kotun kan cigaba da amfani da tsaffin kudi har karshen 2023.
Kungiyar masu sana'ar POS a fadin tarayya sun bayyana cewa wannan tsari da ya haddasa karanicn Najeriya a fdin tarayya ya jefasu cikin wani irin hali na kunci.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar, Abubakar Malami, yace sauya fasalin Naira da babban bankin Najeriya CBN tayi ya rage matsalar garkuwa da mutane a kasa.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari