Babban bankin Najeriya CBN
Najeriya ta cigaba da biyan tallafin da Tinubu ya cire a kan man fetur a halin yanzu. IMF ta zargi Gwamnatin tarayya da biyan kudi domin hana fetur tashi.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Boss Mustapha, ya bayar da shaida a gaban kotu kan zargin fitar da $6.2m daga asusun CBN da ake yi wa Godwin Emefiele.
A shari'ar hukumar EFCC da Godwin Emefiele aka gano Muhammadu Buhari da Boss Mustapha sun amince a fitar da N2.9bn saboda aikin zaben 2023, yanzu ana kotu.
Za a ji kudin kasashen waje da aka adana a bankin CBN sun bace. Kuma ba za a iya cewa ga inda CBN ya boye kudin da EFCC ta karbo daga hannun barayi ba.
Shugaban kamfanin Access Holdings Plc, Herbert Wigwe, ya yi bankwana da duniya. Mun tattaro muku abin da ya kamata ku sani dangane da rayuwar marigayin.
Aliyu Sani Madakin-Gini daga jihar Kano a majalisar wakilan tarayya a babban birnin Abuja ya tasa sabon gwamnan CBN a gaba game da karfafa Legas da karyewar Naira
Hukumar yaƙi da marasa gaskiya a Najeriya EFCC ta ayyana neman mai ɗakin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya da wasu mutum uku kan zargin karkatar da kuɗi.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce daga yanzu ya daina bayar da bashin 'Ways and Means' ga gwamnatin tarayyar Najeriya har sai an biya naira tiriliyan 4.36 da ake bi
Kwamitin majalisar dattawa ya sanya gwamnan babban bankin Najeriya, Yemi Cardoso a gaba domin ya yi bayani kan halin da tattalin arzikin ƙasar na ke ciki.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari