Babban bankin Najeriya CBN
A game da tashin Dala, wani masani ya haska kuskuren gwamnatin Bola Tinubu. IMF ta ce $1 za ta haura N2000 a 2024, masanin ya taba ba Muhammadu Buhari shawara.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta rika yin rabon kudi duk wata ga wadanda suke cikin fatara. Wale Edun ya ce an shirya dawo da tsarin inganta rayuwar marasa galihu.
Sanata Ali Ndume ya fito ya yi karin bayani kan faduwar darajar Naira a kan Dala. Sanatan na jam'iyyar APC ya bayyana cewa FG na cin moriyar hakan.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, bai ji dadin kalaman da Godswill Akpabio, ya yi a kansa ba, ya bukaci ya biya shi diyya.
NSA ya hada-kai da CBN, ‘yan sanda, kwatsam da NFIU domin a farfado da kimar Naira. Burin shi ne farashin Dalar Amurka da sauran kudin ketare su daina tashi.
Majalisar dattawa ta kafa kwamiti da zai binciki abubuwan da suka faru a baya. Gwamnatin tarayya ta karbi aron tiriliyoyi daga CBN a lokacin Muhammadu Buhari.
Mambobin majalisar dattawan Najeriya sun fara muhawara mai dumi kan kuɗin N29tr da gwamnatin tarayya ta karɓa daga CBN kuma ta laƙume, za a yi bincike.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta bar Bola Tinubu da biyan bashin tiriliyoyin kudi. Kafin a biya bashin, Ministan tattalin arzikiya ce sai sun binciki Godwin Emefiele.
Wasu na ganin Godwin Emefiele ya yi aika-aikar da tattalin arzikin nan ya rikice ba kowa ba har ana ganin Bola Tinubu ba zai iya gyara barnar shekaru 60 a wata 6 ba.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari