Babban bankin Najeriya CBN
Babban bankin ƙasa (CBN) ya sake ɗaukar mataki kan ƴan canji, a wannan karon ya soke lasisin mutum 4,173 bisa abinda ya kira rashin bin ƙa'idojin kasuwar canji.
Ya danganta da bankin ku, akwai hanyoyi daban-daban na haɗa NIN, BVN da asusun ku. A nan, Legit.ng ta yi muku bayani kan matakai masu sauki da zaku bi.
Gwamnatin Najeriya ta ci Binance tarar $10b bayan kama kamfanin da aika laifukan da taimaka wajen faduwar darajar Naira tare da jawowa kasar asara mai yawa.
Peter Obi ya fadawa gwamnatin Bola Tinubu hanyar da za a bi domin a samu abinci. Gwamnatin tarayya tana kokarin magance hauhawar farashi da tsadar kaya.
Urum Kalu, ɗaya daga cikin mutum 5 da shugaba Bola Tinubu ya naɗa a CBN ya ƙi karban tayin, ya ce aikin zai ci karo da wanda ya fara a bankin duniya.
Duk da zarge-zargen da ake cewa tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya durkusar da tattalin arzikin Najeriya, ya samu yabo daga wata kungiya a kasar.
An tsare Ba Amurke da Bature da suka zo tattauna kan takunkumin da aka kakabawa Binance duk a kokarin ganin kimar Naira ta farfado a kasuwar canji.
Babban lauya a Najeriya, Mike Ozekhome, ya yi hasashen cewa idan aka ci gaba da tafiya a haka, darajar Naira sai ta fadi kasa zuwa N4000/$1 kafin karshen 2024.
Majalisar wakilai ta hannun kwamitin asusun jama'a ta yi barazanar aikewa da sammacin kamu kan gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari