Babban bankin Najeriya CBN
Hukumar tattara kudin haraji ta jihar Kaduna ta bayyana rufe rassan wanibanki har guda shida a jihar saboda kin biyan gwamnati harajin sama da N14 miliyan
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta sakwe shigar da kara kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele.
Fitaccen ɗan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya nemi alfarma bayan daure shi har tsawon watanni shida a gidan kaso kan cin mutuncin naira.
A karo na biyu, dala ta sake tashi yayin da darajar naira ta zube inda ake siyar sa ita N1,234 a kasuwanni yayin bankin CBN ke kokarin shawo kan lamarin.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana nasarar samun bashin da ya kai dala biliyan 2.25 daga bankin duniya. Ministan kudin kasar ya bayyana matakai da za a bi wajen biya
Gwamnan CBN, Yemi Cardoso, ya ce bankin na yin duk mai yiwuwa domin daidaita darajar Naira. Haka kuma ya ce Najeriya ta samu karin masu zuba jari daga kasashen waje.
Hukumar kula da kasuwar 'yan canji a Najeriya (NAFEM) ta bayyana cewa naira ta fado da kaso 1.38 a kasuwanni a jiya Juma'a 19 ga watan Afrilu a Najeriya.
Shugaban ƴan canji, Aminu Gwadabe ya bayyana cewa a halin yanzu BDCs sun fara sayen Dalar Amurka kan N980 kuma sayat wa kwastomomi kan N1040 a Najeriya.
EFCC ta kama Cubana ne bisa zargin wulakanta takardun Naira yayin wani taro a jihar Legas. Tace za kuma ta gurfanar da shi a gaban kotu ranar Laraba
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari