Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari ya ce sun yi bakin kokari wajen farfado da tattalin arziki, amma hakan ya jawo wasu sun azabtu na wani ‘dan lokaci, don haka ya bada hakuri.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da katafaren gidan gyaran hali na zamani mai cin mutane 3,000 da ya gina a Kano. Shugaba Buhari ya bayyana cewa.
A halin da ake ciki, saura kwanaki biyu kadai ya rage Bola Tinubu ya karbi mulkin kasar nan daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya shage shekaru.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai gabatar da jawabin bankwana ga ƴan Najeriya, ranar Lahadi, 28 ga watan Mayun 2023, kafin bikin miƙa mulki ga Bola Tinubu.
Rashin tsaro,tabarbarewar tattalin arziki da rashawa na daga cikin manyan lamuran da suka addabi gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari mai shirin karewa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kadan daga ayyukan da ya yi wajen tabbatar da ceto yara kanana daga hannun 'yan bindigan da ke addabar jama'a a kasar.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya bayyana gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari mai barin gado a matsayin mafi muni a tarihin Najeriya tun bayan yanci.
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke shirin mika mulki a ranar Litinin, 29 ga watan Mayu, wasu yan majalisarsa na iya zama shiru da zaran Tinubu ya hau.
Yayin da Bola Tinubu, zababben shugaban kasa ke shirin karbar mulki daga shugaban kasa Muhammadu Buhari, wasu yan majalisarsa na iya shiga sabuwar gwamnati.
Muhammadu Buhari
Samu kari