Muhammadu Buhari
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa a halin yanzun ma'aikata sun fara janye jiki daga wurin Muhammadu Buhari suna komawa bangaren gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Ministan ilimi a gwamnatin Buhari Malam Adamu Adamu ya bayyana cewa baya da ilimin komai a bangaren ilimi lokacin da shugaban kasa ya ba shi mukamin ministan.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, bisa tunawa da MKO Abiola, abinda Obasanjo ya gaza yi a mulkinsa.
Shugaban ƙasa mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya ve ba bu tantama cewa Najeriya zata ƙara bunƙasa karƙashin jagorancin zababben shugaban kasa, Bola Ahmed.
Bola Tinubu, zababben shugaban kasa ya fada ma shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa za su dunga nemansa a duk inda zai gudu ya je bayan barin kujerar mulki.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba zai bauwa yan Najeriya kunya ba domin ya fahimci girman tsammaninsuda amanar da suka ɗora masa.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya karrama zaɓabɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, da lambobin yabo na GCFR da GCON.
Garba Shehu ya bayyana gaskiya dangane da batun komawar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zuwa ƙasar Nijar bayan ya bar mulki a ranar 29 ga watan Mayun 2023.
Patrick Osagie Eholor ya yi karar Mai girma Muhammadu Buhari a kotu a dalilin neman bashi. Ana karar Shugaban Najeriya da Ministocin Tarayya da ofishin DMO
Muhammadu Buhari
Samu kari