Muhammadu Buhari
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya nuna jin dadinsa kan yadda fadar shugaban kasa ta ki tanka wa kan kalaman da Peter Obi ke yi.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce da gangan ya ki fitar da sakamakon WAEC dinsa a 2015 duk da irin matsin lambar da ya sha daga 'yan adawa.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya gargadi 'yan Najeriya kan sake kuskuren da suka yi wa gwamnatin Muhammadu Buhari a baya.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya karasa kotu da wata daga cikin Masu ba Muhammadu Buhari shawara, ya yi karar ta da laifin ci masa mutunci.
Tsohon Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Raji Fashola ya ce bin diddigi da ka'ida ya jawo wa Isa Pantami bakin jini a gwamnatin Muhammadu Buhari.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Femi Adesina ya bayyana yadda ya hakura da zuwa coci saboda Fasto ya zagi Buhari a birnin Tarayya Abuja.
Mai magana da yawun Muhammadu Buhari bai ji dadin aiki da Marigayi Abba Kyari sosai ba. Femi Adesina ya bada labarin rashin jituwarsa da Abba Kyari kafin ya rasu.
Bayo Omoboriowo, tsohon mai daukar hoton tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuna yadda ya yi aiki a fadar shugaban kasa dake babban birnin Abuja.
Mai daukar hoton Muhammadu Buhari, Bayo Omoboriowo ya samu mukami a fadar shugaban kasa babu dangin iya a Aso Rock Villa, sai dai tsabar iya aiki.
Muhammadu Buhari
Samu kari