Muhammadu Buhari
Jirgin shugaban kasa ya kusa watsewa a hanyar kasar waje a 2015. Femi Adesina a littafin da ya rubuta kwanan nan, ya ce jirgin shugaban kasa ya ga tashin hankali.
Na hannun daman Atiku Abubakar, Segun Showunmi, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ya kai wa Muhammadu Buhari, tsohon shugaban Najeriya ziyara.
An tattaro sojojin da suka shirya juyin mulkin da aka yi a 1966. Jami’an ne suka kashe mutane fiye da 20 a juyin mulkin farko da aka yi a tarihi.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yabawa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda ya ce bai taba tsoma baki a cikin harkokin gwamnatinsa bayan barin mulki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba zai iya komawa Jamhuriyar Nijar ba saboda kulle iyakokin kasar nan.
Sanata Shehu Sani ya ce yan Najeriya basa bukatar karanta littafin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari domin dai komai ya faru ne a kan idanunsu.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bai kori Godwin Emefiele ba daga mukamin gwamnan CBN ba, saboda bai gaya masa zai yi takara ba.
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi magana game da gwamnatinsa. Muhammadu Buhari ya bayyana abin da ya sa al’umma suka ci kwa-kwa a lokacinsa.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa yana nan tare da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da jam'iyyarsa ta APC duk da ya bat gadon mulki.
Muhammadu Buhari
Samu kari