Muhammadu Buhari
Ministan harkokin jiragen sama, Festus Keyamo ya kara nanata cewa har yanzun gwamnati ba ta caɓza tunani ba, ta dakatar da aikin jirgin samaɓ Nigeria Air na Buhari.
Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta fadi hadakar Atiku da Obi zai ta ba Tinubu nasarar lashe zaben 2027 cikin sauƙi babu matsala.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Shehu Gabam ya dora laifin matsin tattalin arzikin da Najeriya ke ciki kan tsohuwar gwamnatin APC da Muhammadu Buhari ya jagoranta.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya a gwamnatin Muhammadu Buhari, Babachir Lawal ya soki salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce hawansa ke da wuya komai ya lalace.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada shugabannin kwamitin gudanarwa da mambobinsu 555 a manyan makarantun Najeriya 111 a yau Asabar 18 ga watan Mayu.
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta gurfanar da wata mata mai suna Ramat Mercy Mba kan zargin satar saka hannun marigayi Abba Kyari domin yin damfara.
Reno Omokri ya ce, gwamnatin Tinubu ta kawo ci gaba mai yawa a shekara daya fiye da abinda Buhari ya cimma cikin shakru 8 da ya yi yana mulkin Najeriya.
Tsohon Ministan wasanni a mulkin Muhammadu Buhari, Solomon Dalung ya koka kan yadda aka yi watsi da shi a asibitin Jos kan N80,000 kacal wanda likita zai duba shi.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada yaron Nyesom Wike, Injiniya Chukwuemeka Woke a matsayin babban daraktan hukumar Ogun-Osun River Basin Development.
Muhammadu Buhari
Samu kari