Muhammadu Buhari
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana yadda ya kawo sauyi a ɓangarorin tsaro da kuma ta'addanci yayin da yake mulkin Najeriya tun daga 2015.
Mai bidiyon barkwanci Bello Galadanci ya tona rijiyar burtsate a kauyukan kusa da mahaifar Muhammadu Buhari da Hadi Sirika. Ya jefa kalubale ga Buhari.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya yi tsokaci kan ce-ce-ku-ce da ake yi game kafa shari'ar Musulunci a Kudu maso Yamma, yana cewa jahilci ne ke haddasawa.
Daya daga cikin tsofaffin hadiman Muhammadu Buhari ya fusata game da yawan cin hanci da rashawa a Najeriya inda ya bukaci yanke musu hukuncin kisa.
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Bisi Akande, ya ce ba da yawun Muhammadu Buhari ba Osinbajo ya yi takara da Tinubu.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana dalilin fadawarsa cikin siyasa tun 1987 ba ji ba gani inda ya ce talauci ne kawai ya yi masa katutu.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana yadda suka biya mata don yin zanga-zanga a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bukaci wadanda suka soki mulkin Muslim-Muslim na Bola Tinubu su nemi gafara saboda karyar da suka yada.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koka kan yadda ake sukan shi a kan mulkin Najeriya. Ya ce mulki akwai wahala sosai amma mutane ba su gani.
Muhammadu Buhari
Samu kari