Muhammadu Buhari
Za a ji labari Enyinnaya Abaribe yace sun yi tarayya da Sanatocin APC a game da batun tsige shugaban kasa saboda matsalar tsaro da ya adabbi yankin kasar nan.
Augustine Umahi ya ki karbar mukamin da aka bashi a matsayin sakatare na Hukumar Rarraba Kudaden Kudaden Shiga da Kasafin Kudi, RMAFC. Shugaba Muhammadu Buhari
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya ce shine ya fada wa Shugaba Muhammadu Buhari cewa yan ta'adda sun yi barazanar za su sace shi, rahoton Daily Trust. A wani faif
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa tuntuni ya kamata ace an tsige Shugaba Muhammadu Buhari daga mukaminsa. Sani ya bayyana hakan ne bayan sanatoci na jam'iyyun
Za a ji Fitaccen mawakin nan mai busa sarewa, Tee Mac Omatshola Iseli, ya gargadi mutanen Najeriya a kan zaben Bola Tinubu ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Za a ji labari Malam Garba Shehu ya fitar da jawabi a dalilin wa’adin da wasu Sanatoci suka ba Muhammadu Buhari na cewa za su tsige shi daga kan karagar mulki.
Za a ji Muhammadu Buhari ya kira taron tsaro a fadar Shugaban kasa. Taron ya biyo bayan barazanar da ‘Yan Majalisar Dattawa suke yi na tunbuke Shugaban kasar.
Yayin da Sanatocin tsagin adawa ke shirin tsige shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince da sabbin naɗe-naɗe na mutum uku a hukumomin tarayyan Najeriya .
Buhari - Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Talata a birnin Monrovia, kasar Laberiya, ya ce inganta dimokuradiyya da shugabanci na gari ne kadai magani.
Muhammadu Buhari
Samu kari