Jihar Borno
An rasa ran mutum daya inda wasu da dama suka jigata yayin da mayakan ta'addancin Boko Haram/ISWAP suka kai farmaki wurin wani shagalin aure a Kindila ta Borno.
Sansanin gwamna Zulum na ta raguwa yayin da makusantansa da yawa suka nuna sha'awar tsayawa takara a kujeru daban-daban na jihar ta Borno a zaben 2023 mai zuwa.
Gamayyar kungiyoyi masu zaman ƙansu 150 a jihar Borno sun fara tattara kuɗi isu-isu zasu tara miliyan N50m domin siya wa gwamna Zulum Fom ɗin APC ya zarce.
An samu ‘Yan siyasa akalla biyu da suka saye fam a PDP, za su yi takara da Babagaba Zulum a 2023. PDP ta samu N41m daga hannun Muhammed Imam da Muhammed Ali.
Dakarun tawagar hadin guiwa sun halaka mayakan ta'addancin Boko Haram 27 da 'yan ta'addan ISWAP dake yankin tafkin Chadi a Najeriya, jamhuriyar Nijar da Kamaru.
Maiduguri - Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da rabon kayan abinci ga mutum 100,000 mazauna cikin garin Maiduguri da karamar hukumar Jere.
Farfesa Babagana Zulum, Gwamnan Jihar Borno yayin da yake amsar tubabbun ‘yan ta’adda ya ce gwamnati ba za ta makance wa hadarorin da ke tattare da shirin sabun
Mayaƙan kungiyar ta'addanci ta ISWAP suna can sun kai hari sansanin sojoji a Borno. Daily Trust ta tattaro cewa ƴan ta'addan sun kai hari sansanin sojoji ne da
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, yayin da ya kai ziyara babban asibitin a Konguno, ranar Asabar, ya sanar da amincewa da karin kashi 30% na albashinsu.
Jihar Borno
Samu kari