Jihar Borno
Wasu tsagerun yan ta'addan da ake zaton mambobin kungiyar ISWAP ne sun kai farmaki yankin garin Damboa da ke jihar Borno a ranar Laraba, 6 ga watan Afrilu.
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram sun fito daga maboyarsu sun mika wuya ga jami'an sojojin Najeriya. Sun mika makamai da yawa da suke aikin ta'addanci dasu a baya.
Domin cika umurnin Shugaba Muhammadu Buhari na kawar da dukkan yan bindiga da yan ta'adda da ke adabar yankunan arewa maso yamma da arewa maso gabas, jirgin yak
Mafa Borno - Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya fara azuminsa na watar Ramadana a mahaifarsa, karamar hukumar Mafa dake tsakiyar jihar ta Borno.
Kakakin majalisar jihar Borno, Abdulkareem Lawan ya koka kan yadda har yanzu yan ta'addan ISWAP ke rike da iko a karamar hukumarsa ta Guzamala, hakan yasa mutan
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Desert Sanity sun gano wuraren da ake gudanar da aikin kera bama-bamai a cikin dajin Sambisa dake Borno.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya, DHQ, ta ce yan ta'adda da iyalansu guda 47,975 na kawo yanzu suka mika kai ga dakarun sojoji na Operation Hadin Kai a arewa maso ga
Wani sojan Najeriya da ake tsammanin kwaya ce ta rinjayesa ya sa bindiga ya sheƙe mutum. uku har lahira, ya kuma jikkata wasu kusan 13 a Mafa dake jihar Borno.
Borno - Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno a ranar Litinin ya raba kudi N62,750,000 ga dattawa masu aikin lebura a shagunan Bolori Stores dake Maiduguri.
Jihar Borno
Samu kari