Jihar Borno
Sojojin saman Najeriya sun yi nasarar dakile harin ‘yan ta’adda a garin Rann da ke Borno, tare da hallaka sama da 30 a wani samame na daban da aka kai a Zamfara.
A labarin nan, za a ji cewa wadansu yara, 'yan mata uku sun rasa rayukansu bayan da bam da 'yan ta'adda su ka dasa ya tashi da su a Pulka da ke Borno.
Gano gawarwakin wasu iyalai a cikin daki ya tayar da hankali bayan wani dan uwansu ya ziyarci gidan da safe, ya tarar da shiru a gidan kamar ba kowa.
A labarin na, za a ji cewa rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta kama wasu munanan bama-bamai da aka ɓoye a cikin kayan gwangwan kafin ya tashi jama'a.
Dakarun sojin Najeriya sun kama wani matashi a jihar Borno dauke da man fetur, sirinji, wasu kayayyakin tsari da ake zargi zai mika su ga Boko Haram ne.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a yankin Arewa maso Gabas, sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram yayin wani artabu.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a yankin Arewa maso Gabas sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihohin Borno da Adamawa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai da babura a yayin arangamar.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta IHRC ta duniya a Najeriya ta roki alfarma wurin Shugaba Bola Tinubu game da zargin Abba Kyari inda ta bukaci ya yafe masa.
Jihar Borno
Samu kari