Jihar Borno
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a Borno. Sojojin sun hallaka miyagu tare da kwato kayayyaki masu yawa a hannunsu.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka kwamandoji da mayakan kungiyar ISWAP bayan sun kai musu hari a Borno.
Ana zargin Abubakar Ijidai ya kai hari kan tsohuwar budurwarsa da mahaifiyarta a gona, ya kashe mahaifiyar, sannan ya tsere. ‘Yan sanda na ci gaba da bincike.
Bayan Bola Tinubu ya sauya sunan jami'ar Maiduguri zuwa 'Muhammadu Buhari University', Kungiyar ASUU reshen UNIMAID za ta shiga kotu da gwamnatin tarayya.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Dr Muhammad Abubakar da aka fi sani da Dr Dalha Konduga ya rasu a jihar Borno. Malamin ya rasu bayan rashin lafiya.
A labarin nan, za a ji yadda dakarun sojin sama da kasa suka hada kai da mafarauta inda aka fatattaki wasu 'yan ta'adda har maboyarsu da ke Borno da Adamawa.
Sojojin Operation Hadin Kai sun fatattaki Boko Haram a Borno, sun kashe kwamandansu Ibn Khalid, sun kwato makamai da bama-bamai, kuma sun hana harin Bitta.
Tsohon hafsan hafsoshin soji, Janar Tukur Buratai, ya ce talauci da rashin jan matasa a jiki ne ke kara haddasa shiga kungiyoyin Boko Haram da ISWAP.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP a jihar Borno inda suka yi musu barna mai yawa a yayin farmakin.
Jihar Borno
Samu kari