Jihar Benue
Wani babban Malamin cocin Katolika a jihar Benuwai, Rabaran Faustinus Gundu, ya riga mu gidan gaskiya, akwai ƙaulani kan abinda ya yi ajalinsa ana ruwan sama.
Sanata a jihar Benue, Titus Zam ya bayyana damuwarsa kan sansanin 'yan gudun hijira a jihar inda ya ce a yanzu haka iyayensa su na can cikin kuncin rayuwa.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia ya bayyana cewa kwamishinansa da ya shaƙi iskar ƴanci ba a biya ko sisi ba kafin a sako shi daga hannun miyagu.
Kwamishinan yada labarai a jihar Benue, Matthew Abo ya shaki iskar 'yanci da safiyar yau Alhamis 5 ga watan Oktoba, an sace kwamishinan ne a gidansa da ke Zaki-Biam.
Wani Fasto ya gamu da ajalinshi bayan ginin coci ya ruguje a kansa yayin gudanar da addu'o'i tare da wasu mutum uku, an tabbatar da cewa mutanen uku sun tsira.
Jami'an rundunar ƴan sandan jihar Benue sun samu nasarar cafke wasu miyagun masu garkuwa da mutane da suka daɗe suna cin karensu babu babbaka a jihar.
Masu garkuwa da mutane da suka sace kwamishinan yaɗa labarai na jihar Benuwai sun nemi iyalinsa sun harhaɗa masa Naira miliyan N60m a matsayin fansa.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya yi kakkausan martani kan sace kwamishinan watsa labarai na jihar da wani tsohon shugaban ƙaramar hukumar Ukum ta jihar.
Masu garkuwa sun sace Kwamishinan yada labarai da al'adu a jihar Benue, Matthew Abo a daren jiya Lahadi 24 ga watan Satumba a gidansa da ke Zaki-Biam.
Jihar Benue
Samu kari