Jihar Benue
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka kwace kujerar sanata a jihar Benue, inda aka ba tsohon gwamnan jihar nasara a kotun sauraran kararrakin zabe.
Kotun zaɓe ta tabbatar da nasarar ɗan majalisar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Philip Agbese na mazaɓun Ado/Okpokwu/Ogbadibo a jihar Benue.
Wasu tsagerun 'yan bindigan daji sun harbe mutum uku har lahira a yankin ƙaramar hukumar Logo da ke jihar Benuwai, daga ciki har da 'yan sa'kai guda biyu.
Kamfanin siminti na Dangote ya karyata jita-jitar cewa ya bambanta farashin siminti a Najeriya da sauran kasashen Afirka ta Yamma kamar su Jamhuriyar Benin.
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Benuwai ta sanar da cewa dakarunta sun yi nasarar kama mutum ɗaya da ake zargin yana da hannu a kisan mai shari'a mai ritaya.
Benue - Rahotanni daga jihar Benuwai sun nuna cewa an tsinci gawar tsohuwar shugabar Ƙotun kostumare ta jihar Benuwai, Margaret Igbeta, cikin yanayi mara kyau.
Rikicin shugabanci ya ɓarke a tsakanin ƴan bindiga domin neman karɓe ikon wasu ƙauyuka jihar Benue. A yayin rikicin rayukan ƴan bindiga masu yawa sun salwanta.
Wani Kwamandan rundunar kula da dokar hana kiwon fili ta jihar Benuwai da ke Arewa ta Tsakiya a Najeriya ya rasa rayuwarsa sakamakon harin yan bindiga a Ukum.
Fitaccen mawaƙin nan na kudancin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya yi martani ga wani masoyinsa da ya jawo keke daga jihar Benue zuwa.
Jihar Benue
Samu kari