Atiku Abubakar
Daya daga tsoffin sanatocin APC ya bayyana matsayarsa game da halin da ake ciki na kararrakin zabe da su Atiku da Tinubu ke fuskanta a yanzu. Ya fadi dalilai.
An kai karar tsohon karamin ministan albarkatun man fetur na kasa a lokacin Buhari, Timipre Sylva, bisa zargin barazana da rayuwar tsohon kakakin jam'iyyar APC.
Tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira ga 'yan Najeriya musamman ma Musulman Najeriya da su yi amfani da lokacin.
Dan takarar shugabancin kasa a karshin jam'iyyar SDP, Barista Adewole Adebayo, ya fuskanci zazzafan martani daga 'yan Najeriya masu amfani da kafafen sada.
Tsohon Sanata daga jihar Enugu, Matthew Urhoghide ya ɗora laifin rashin nasarar Atiku Abubakar na PDO kan Peter Obi da Iyorchia Ayu, wanda ya yi rigima da Wike.
Tsohon hadimin Nyesom Wike, Marshal Obuzor ya yi kaca-kaca da Atiku Abubakar, ya ce ta kare masa a siyasa shiyasa domin ya na neman mulkin Najeriya tun 1993.
Kujerar Majalisa ta jawo rigima tsakanin Atiku Abubakar da G5 watau Nyesom Wike, Seyi Makinde, Samuel Ortom, Okezie Ikpeazu da Ifeanyi Ugwuanyi a Jam’iyyar PDP.
Abuja - Duk mai rai mamaci ne, Allah ya yi wa fitaccen ɗan siyasa kuma makunsacin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, Idi Amin, rasuwa a Abuja.
Jerin shaidun da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya gabatar akan Shugaba Tinubu a kotun zaɓen sun bayyana.
Atiku Abubakar
Samu kari