Atiku Abubakar
Udom Emmanuel na kuka a kan rashin kudin yi wa Atiku Abubakar kamfe da kyau. Takarar PDP na shugaban kasar tana ganin matsala saboda yadda aka ki fito da kudi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, watau Ƙaura ya nuna rashin jin daɗinsa game da yadda Atiku da wasu yan koransa ke kokarin ganin bayansa kan ya nemi takata.
An habe mutum daya sakamakon farmakin da aka kai wa magoya bayan ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, a Eberi dake Omuma a Ribas.
An sake samun Gwamnan da ke neman raba gari da Atiku Abubakar a zaben 2023. PDP ta aika wata tawaga ta musamman da nufin a iya shawo kan Gwamnan jihar Bauchi.
‘Dan takaran PDP, Atiku Abubakar da kuma Asiwaju Bola Tinubu mai neman mulki a APC ba su cikin wadanda suka halarci zaman da aka yi da masu neman takara a jiya.
Duk da babu jituwa tsakanin Atiku Abubakar da wasu Gwamnonin jihohin PDP, amma an fahimci cewa duk wannan rigima, Bola Tinubu bai cikin lissafin Okezie Ikpeazu
Akalla kwanaki 177 ne suka rage a kada kuri'u, rahoton ya nuna cewa, akwai bukatar sanin inda kowane dan takara zai fi karf da maida hankali domin lashe zabe.
Kodinetan kamfen dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya kwanta dama bayan ;yar gajeriyar rashin lafiya da ya yi. Dangi sun bayyana kadan daga tarihinsa.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hoton Obasanjo a sabon bugun Naira da za'ayi a 2022.
Atiku Abubakar
Samu kari