Atiku Abubakar
Jami'o'i masu zaman kansu na kara yawa saboda Gwamnatoci da dama sun gagara kawo karshen matsalar jami'o'in gwamnati saboda rashin ba da kulawa a harkokin ilimi
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta yi fatali da buƙatar a riƙa haska zamanta kai tsaye. Atiku Abubakar da Peter Obi ne dai suka shigar da buƙatar
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai kawo shaidu sama da 100 domin tabbatar da cewa Tinubu bai lashe zaben shugaban kasa ba.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Adebayo Shittu, ya ce rashin haɗin kai da hangen nesa ne ya ja wa manyan 'yan takara, Atiku ɗa Peter Obi rashin nasara.
Kotun sauraron kararrakin zabe ta dage karar da jam'iyyar APM ta shigar ta na kalubalantar Bola Ahmed Tinubu da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun zaɓe ta sake ɗage sauraron ƙarar da Atiku Abubakar, na PDP ya shigar yana ƙalubalantar nasarar Bola Ahmed Tinubu, a zaɓen shugaban ƙasa zuwa ranar Juma'a.
Kakakin kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Daniel Bwala, ya ce wata 6 zuwa 7 kacal Bola Tinubu zai kwashe a kan madafun iko Atiku zai karbe mulkin ƙasa.
Majami’ar jam’iyyar PDP ta kasa ta sanar da yin azumi mako guda da addu’o’i don samun nasarar tsohon mataimakin shugaban kasa a kotun sauraron kararrakin zabe.
Tsohon minista kuma jigo a jam’iyya mai mulki ta APC, Femi Fani-Kayode ya yi ba’a ga tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben da ya wuce, Alhaji Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar
Samu kari