Arewa
Gwamna Dauda Lawal ya jihar Zamfara ya sake matsaya a kan yin sulhu da 'yan ta'addan da su ka addabi garuruwa dabandaban da ke jiharsa don wanzuwar zaman lafiya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani kwamandan Boko Haram a Borno mai suna Mulwuta ya yi barazana ga mazauna Banki a karamar hukumar Bama a jihar.
Zargin cewa gwamnonin Arewa sun yi watsi da Turanci a makarantu ba gaskiya ba ne. Bincike ya nuna babu wata doka ko matsaya ta hadin gwiwa a kan hakan.
Ana fama da koyon sabon taken Najeriya, Gwamna Hyacinth Alia na Jihar Benue ya kaddamar da taken jiharsa da sabbin alamomi don karfafa al'adu, asali.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya buɗe masallacin Juma'ar da ya sabunta a Ruggar Wauru, ya bayyana shirinsa na faɗaɗa ciyarwa a watan Ramadan.
Dan majalisar wakilai Abdussamad Dasuki ya gwangwaje yan mazabarsa da tallafin Naira miliyan 100 domin azumin Ramadan a jihar Sokoto da ke Arewacin Najeriya..
Dan uwan Malam Nuhu Ribadu ya zama sarki bayan Gwamna Ahmadu Fintiri ya nada shi a matsayin Sarkin Fufore, sabon masarautar da aka kafa a jihar Adamawa.
Da safiyar yau Talata 4 ga watan Janairun 2025 aka yi jana’izar marigayi, Alhaji Bala Albabello wanda shahararren ɗan kasuwa a Zaria da ke jihar Kaduna.
Hadimin Bola Tinubu a bangaren tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bukaci Hajiya Naja’atu Muhammad ta janye kalamanta a wani bidiyon TikTok da ya ce na bata suna ne.
Arewa
Samu kari