Arewa
Tsohon dan majalisar tarayya, Hon. Ado Dogo Audu ya samu mukami a matsayin mai ba da shawara kan harkokin siyasa ga Gwmana Uba Sani na jihar Kaduna.
Kwamishina a jihar Bauchi, Abdulrazak Nuhu Zaki, ya yi martani kan zargin satar yarinya, yana mai cewa Zainab diyarsa ce ta jini kuma yana da hakki a kanta.
Hatsabibin ɗan bindiga, Kachallah Bugaje ya tuba daga ta’addanci tare da mayaƙansa 50, inda ya saki mutane 50 da ya yi garkuwa da su bayan karɓar kudin fansa.
Kungiyar dattawan Arewa ta raba gari da gwamnatin Tinubu kan kama Farfesa Yusuf Usman. Kungiyar NEF ta bukaci a saki Farfesa Yusuf da gaggawa bayan kama shi.
Seaman Abbas ya ce bai saki matarsa Hussaina ba, yana mai cewa suna tare cikin soyayya, kuma labarin sabani tsakaninsu kan kudin tallafi ba gaskiya ba ne.
Kotu a Abuja ta amince tsohon gwamnan Taraba, Darius Ishaku damar tafiya kasashen waje don neman magani bayan fuskantar shari'a kan zargin almundahana.
Gwamnatin jihar Kwara ta karrama Alhaji Abubakar Tafawa Balewa yayin da aka sanya wa katafaren sunansa. Remi Tinubu ta ziyarci jihar Kwara domin bude aiki.
Rahotanni sun bayyana cewa wata tankar mai da ke gudun wuce sa'a ta yi hatsari da wata mota da ke ajiye a gefen titi a jihar Neja lamarin da ya sa ta fashe nan take.
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira biliyan 4.8 don ciyar da mabukata 189,000 a Ramadan. Haka kuma, za a gyara asibitoci 114, wanda zai ci Naira biliyan 9.7.
Arewa
Samu kari