Arewa
Hakan na zuwa ne a wata sanarwa da Sakataren jam'iyyar na kasa Umar Bature ya sanyawa hannu a ranar Juma’a mai taken ‘Postponement of Northwest zone Congress’.
Fadar Oluwo ta kasar Iwo ta ce Oba Abdulrasheed Adewale Akanbi bai bukaci tallafin N20m daga hannun gwamna Gboyega Oyetola ba, don gudanar da auren sa da diyar
Gwamnatin Jihar Neja ta lashi takobin yi wa duk wanda ya kai bayanan sirri dangane da harkokin ‘yan ta’adda a jiharsa sha-tara ta arziki, The Nation ta ruwaito.
Jam'iyyar matan Arewa (JMA) ta yi kira ga gwamnati ta samar da wasu dokokin da zasu rinka gurfanar da iyaye masu dakaci da nauyin kula ƴaƴan su da suka haifa.
Kungiyar Arewa ta CNG ta bayyana rashin amincewarta ga wasu maganganun da gwamnan jihar Ondo ya yi. Ta ce hakan na nuni da yana kin Arewa da tsarin dimokradiyya
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara a ranar Laraba ya bayyana mutuwar Alhaji Tukur Mai-bulo, dattijon kasa, dan kasuwa kuma mai tallafawa al'umma a matsayin
Adamu Aliero, sanata mai wakiltar Kebbi ta tsakiya ya kwatanta garkuwa da mutanen da ke ta karuwa a kasa a matsayin abin kunya ga Najeriya, The Cable ta ruwaito
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa nan da yan watanni, mutane za su ga gagarumin canji a arewa maso gabashin ƙasar nan .
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya yi alawadai akan kona gonarsa da wasu batagari suka yi a garin Howe da ke Karamar Hukumar Gwer ta Kudu a Jihar Binuwai a kwanak
Arewa
Samu kari