Arewa
Tuni wasu kungiyoyi da manyan yan siyasar kasar suka ayyana goyon bayansu ga takarar shugabancin babban jigon APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023.
Jam'iyyar APC mai mulki ta mika kujerar shugabancin jam'iyyar APC ga yankin Arewa gabanin babban taronta na gangami da za a yi a ranar 26 ga watan Maris din nan
An kama wani dan haramtaciyyar kungiyar Yan Sakai, Sidiq Kuruwa, saboda fashi da kashe wani bafulatani mai suna Riskuwa Kalamon, a karamar hukumar Tureta a Jiha
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bada labarin haduwarsa da yan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a shekarar 2021. Tsohon shugaban kasar ya gana da wasu
Jami'an yan sanda a Jihar Zamfara sun ceto mutane 24 da masu garkuwa suka kama su ciki harda jinjiri dan watanni bakwai, mata masu shayarwa bayan musayar wuta d
Malaman makarantun firamaren gwamnati na Jihar Neja sun shirya taron addu’o’i na musamman da yakinin Ubangiji ya kai musu dauki gwamnati ta biya su albashin su,
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno, a ranar Juma'a, ya raba wa matasa 152 da suka tuba da dabanci Naira miliyan 100, domin su ja jari su fara sana'a, Daily Ni
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaba mai gaskiya da Ubangiji ya turo, The Sun ta ruwaito. Osinb
Wani mutumi ɗan kimanin shekara 40 a duniya, Hannafi Yakubu. ya shiga hannu bisa zargin sanadin mutuwar diyarsa a karamar hukumar Babura, jihar Jigawan Najeriya
Arewa
Samu kari