Arewa
Wasu majiyoyi daga jam’iyyar APC na luguden-lebe cewa shugabancin jam’iyyar na yin wani yunkuri na kule-kulle ta kasa na ganin yankin da za ta ba tikitin takara
Rahoton da muke samu yanzun ya nuna cewa karar harbin bindiga ta fara tashi a wurin da ake zargin wata tukunyar gas ce ta fashe a Anguwar Sabon Gari, Kano.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon fashewar tulun iskar gas da ta afku a jihar Kano a ranar Talata ya karu zuwa tara, bayan fashewar tulun iskar gas a Kano.
Rundunar ‘yan sanda a Sokoto ta ayyana neman wadanda suka yi ikrarin kashe Deborah a wani faifan bidiyon da ya yadu a kafafen sada zumunta bayan kisan Deborah.
A ranar Litinin ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki, ya koma jam’iyyar PDP inda ya kawo karshen zamansa a jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan a yanzu.
Rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto, Deborah Samuel, da ta du
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta HURIWA, a ranar Litinin, ta nemi jami'an SSS da su kama babban limamin Jami’ar Bayero Kano, Sheikh Abubakar Jibril bisa zargin
Jami'an tsaro da suka da sojoji, yan sanda, yan banga da sauran su, sun yi shawarar yadda zasu bullo wa lamari bayan an fara zargin wata ta ƙara batanci a Borno
Mambobin Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna sun roki babban jagoran su na kasa, Asiwaju Bola Tinubu da ya zabi gwamnan jihar, Mallam Nasir
Arewa
Samu kari