Arewa
Gwamnatocin jihohin Zamfara da Katsina sun tsige wasu sarakunan gargajiya bisa zarginsu da aikata laifin cin amanar al'umma ta hanyar hada baki da 'yan bindiga.
Olusegun Obasanjo, Yusuf Datti Baba-Ahmed da Peter Obi sun zauna. Hakan ya kara nuna akwai yiwuwar Obasanjo yana goyon bayan takarar Peter Obi a zaben 2023.
A yau ne mu ka fahimci cewa Gwamnonin APC da ke kan mulki sun ji haushi da jin Bola Tinubu ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa na zaben 2023.
Duk da kokarin da shugabannin jam'iyyar PDP ke yi na shawo kan rikicin cikin gida, Ma'ajin jam'iyyar reshen shiyyar arewa maso gabas, Abba Itas, ya yi murabus.
Kungiyar dattawan arewa ta yi martani a kan zabar Musulmi da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi domin ya zama abokin takararsa.
Farashin raguna ya karu sosai a duk fadin kasar nan gabanin bikin Eid-el-Kabir (babbar Sallah) na wannan shekara 2022, wacce abubuwa ake ganin sun dakule..
Wata kungiyar masu ruwa da tsaki a Arewa maso gabas ta bukaci jam’iyyar APC da ta dauki wanda zai dare kujerar mataimakin shugaban kasa daga arewa ta tsakiya.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Labour a jihar Kaduna, Mista Shunom Adinga, ya ce ya kulla alaka da kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) domin neman goyon
Sama da maniyyata aikin hajjin jihar Neja 2,265 da yanzu za su tashi daga filin jirgin Nnamdi Azikiwe Abuja maimakon filin jirgin sama na Minna kamar yadda aka
Arewa
Samu kari