Arewa
Wani hatsarin jirgin ruwa a jihar Adamawa ya yi ajalin mutane da dama yayin da wasu su ka jikkata a kauyen Gurin da ke karamar hukumar Fufore a jihar.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari a jihar Plateau, maharan sun kai farmakin ne da tsakar dare a jiya Lahadi inda su ka kashe mutane 11.
Wasu matasa sun daka wawa kan motoci uku da ke dauke da buhunan shinkafa na tallafin Tinubu a jihar Kwara yayin da su ke dakonsu zuwa inda za a raba.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Rarara zai ba da aikin yin tituna a wasu yankunan jihar Katsina duba da bukatarsu da ake yi. Ya bayyana yadda zai kasance.
Yayin da bakar wahala da fatara ke kara samun wuri a Arewa, mataimakin shugaban kasa Shettima zai rabawa talakawa abinci a jihohin Arewa maso Gabas.
Ministar harakokin jin dadi da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta ce Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya daga fadawa kangin talauci a kasar.
Wani jirgin ruwa ya gamu hatsari da yammacin ranar Jumu'a ana tsaka da zabga ruwan sama a jihar Adamawa, har yanzu ba a kammala tsamo mutanen da ya ɗauko ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da gina gidaje 1,000 a kowace jiga daga cikin jihohi 7 da matsalar tsaro ta yi wa katutu, inji Kashim Shettima.
Mai martaba Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammadu Danyaya, ya ce ba zai lamurci masu unguwanni su haɗa baki da vara gurbi ana hana jama'a zaman lafiya ba.
Arewa
Samu kari