Arewa
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC reshen jihar Neja ta ki amincewa da tsarin Gwamna Umar Bago na ware ma'aikata a cikin tsarin rabon kayan tallafi a jihar.
Bidiyon wata akuya da ta haifi ɗa mai kama da halittar jikin ɗan Adam a jihar Kwara ya ɗauki hankulan jama'a. An yaɗa bidiyon sosai a kafafen sada zumunta inda.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana akdand aga abin da ya gani na hujjojin da jam'iyyar PDP ta bayyana a gaban kotu a kansa da kuma zaben da aka gudanar.
Rahoto ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara ci gaba da barna a jihar Zamfara, inda hakan ya kai ga aka garkame kasuwannin shanu a wasu yankunan jihar ARewa.
Rahoton da muke ya bayyana yadda aka mayar da mata da kananan yara marayun dole bayan harin da aka kai masallacin Kaduna a kwanan nan a cikin jihar ta Arewa.
'Yan Nijar sun yi zanga-zangar nuna adawa da ci gaba da zaman sojojin Faransa a cikin kasarsu, inda suka nemi a fice musu daga kasa cikin kankanin lokacin.
Yayin da barayi su ka yi yawa yanzu wurin satar amfanin gona, wasu manoma sun bayyana yadda su ke biyan kudi tare da kwana a gonaki don gudun satar kayan gona.
Yayin da ake cikin halin yunwa, ana zargin wani dalibi a makarantar horas da 'yan sanda a Kano ya rasa ransa sakamakon rashin abinci mai gina jiki da wahalhalu.
Kasurgumin dan daba da ake nema ruwa a jallo, Sadiq da aka fi sani da 'Big Star' a Kano ya shiga hannu bayan kama shi ya ji wa wani dattijo rauni da makami.
Arewa
Samu kari