Arewa
An shiga wani irin yanayi a jihar Kano bayan yanke hukuncin kotu da ta kwace kujerar Gwamna Abba Kabir inda ta tabbatar da Nasiru Gawuna na APC a matsayin gwamna.
Kungiyar Dattawan Arewa, NEF ta yabawa Shugaba Tinubu kan nadin kakakinta, Dakta Hakeem Baba-Ahmed matsayin hadimin mataimakinsa, Kashim Shettima.
Kotun sauraran kararrakin zabe a jihar Gombe ta rusa nasarar zaben kakakin majalisar jihar, Abubakar Luggerewo inda ta bai wa jam'iyyar PDP nasara.
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da tube Sarkin Kuraye, Alhaji Abubakar Abdullah kan daura aure ba bisa ka'ida ba wanda daya daga cikinsu ke dauke da cuta.
Kotun sauraran kararrakin zaben gwamna a jihar Zamfara ta tabbatar da Gwamna Dauda Lawal Dare a matsayin zababben gwamna inda ta yi watsi da korafin Bello Matawalle.
Oluwo na Iwo, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya ce abun da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi wa sarakunan Oyo, ba zai iya gwada shi a kan sarakuanan arewa ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sallami kwamishinan Safiyo, Adamu Aliyu kan kkalamansa na barazana ga alkalan kotun zabe a jihar Kano kan zargin cin hanci.
Kwamishinan Safiyo a jihar Kano, Adamu Aliyu ya yi barazana ga alkalan kotun zabe a jihar inda ya ce za a shiga masifa idan alkalai su ka juya hukuncin kotun.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana cewa kudin da su ka ware Naira miliyan 854 na auren zaurawa shi zai zama kamar tallafin rage radadi a jihar.
Arewa
Samu kari