Arewa
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja ta bayyana cewa ta samu rahoton cewa wani jirgin ruwa da ya ɗauko mutane 22 ya kife ranar Litinin a jihar Neja.
Farashin iskar gas na kara tashi yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, yanzu gas mai nauyin kilo 12 ya kai 12,500 wanda a baya ake siyarwa kasa da dubu 10.
Kotun sauraran kararrakin zaben a Nasarawa ta rusa zaben Gwamna Abdullahi Sule inda ta tabbatar da David Ombugadu na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zabe.
Shugaban gamayyar alkalan da su ka yanke hukunci kan zabe a jihar Plateau, Mai Shari'a Muhammad Tukur ya bayyana yadda jama'a suke yi masa ba'a kan hukuncin kotun.
Yanzu muke samun labarin yadda tsohon gwamnan jihar Kaduna ya raba gari da jam'iyyar PDP da ya yi gwamna a cikinta. Wannan na zuwa ne a ranar 30 ga wata.
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar Dakta Zakeer wanda aka fi sani da Young Sheikh ta rasu a yau Juma'a 29 ga watan Satumba a Zaria da ke jihar Kaduna.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta ci taran Gwamna Abba Kabir Naira biliyan 30 kan rusau a filin Idi, za ta raba kudaden ga wandanda abin ya shafa.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ɗauki nauyin horar da ƙaramin yaron da ya yi barazanar ɗaukar fansar kisan mahaifinsa, ta bai wa mamarsa kuɗin jalin sana'a.
An kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane a wani yankin jihar Yobe da ke Arewa maso Gabas. An bayyana yadda aka yi ya shiga hannun jami'an 'yan sanda.
Arewa
Samu kari