Arewa
Akalla mutane 10 su ka rasa rayukansu yayin da su ke tafiya zuwa taron siyasa a jihar Kogi, wadanda su ka rasa rayukan nasu 'yan jam'iyyar SDP ne a jihar.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta ce ta kama wani matashi da ake kira 'kwararren barawon akuya' a karamar hukumar Kagarko na jihar Kaduna.
Babban Fasto, Elijah Ayodele ya yi hasashen jam'iyyar da za ta yi nasara a zaben Zamfara da za a sake, ya ce ba abin da zai hana PDP nasara a zaben.
Wasu mutane da ake zargin yan ta'addan Boko Haram ne sun kashe yan sanda biyu tare da raunata wasu a ayarin motoccin Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe.
Shahararren malamin addinin Musulunci, Imam Saidu Abubakar ya riga mu gidan gaskiya da safiyar yau Juma'a 17 ga watan Nuwamba a birnin Gombe da ke jihar..
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya bayyana yadda su ka yi amfani da kuskuren Rabiu Kwankwaso wurin illata su a kotu da Abba Kabir na Kano.
Mayakan ISWAP da Boko Haram akalla 60 ne su ka hallaka yayin wani artabu tsakaninsu a tsibirin Tumbum Ali da ke karamar hukumar Marte a cikin jihar Borno.
Wasu makasa da ba a san ko su waye ba sun halaka ɗaibar kwalejin fasaha da ke Offa, hukumar makaranta ta fara bincike don zakulo waɗanda suka aikata kisan.
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja ta tabbatar da cewa fasinjoji 10 sun kwanta dama a wani sabon haɗarin kwale-kwale da ya afku a Shiroro ta jihar Neja.
Arewa
Samu kari