Arewa
Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka Faston Cocin ECWA da suka sace tun ranar Litinin bayan an tattara an kai musu kuɗin fansa Naira miliyan ɗaya.
Mawakin Hausa a jihar Kano, Abdul Kamal ya maka gidan jaridar BBC Hausa a kotu kan zargin satar fasaha inda ya bukaci diyyar kudade naira miliyan 120.
Gwamnatin jihar Filato, ta kafa wani kwamiti da zai binciki jami’an hukumar jin dadin alhazai ta jihar, bisa zargin karkatar da naira miliyan 200 na wasu maniyyata.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar zaben gwamnan jihar Sokoto, kotun daukaka kara ta adana hukunci kan zaben da ake ci gaba da yi bayan hukuncin karamar kotu.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sanya dokar ta baci a bangaren ilimi a kokarin ceto jihar daga durkushewa, ya kuma kwace lasisin makarantu masu zaman kansu.
Gwamna Sule Abdullahi na jihar Nasarawa ya bayyana cewa akwai alamun sabbin fuskoki na shigo wa jihar yayin da ake shirye-shiryen yanke hukunci a gobe Laraba.
Kotun daukaka kara ta sanya ranar Laraba 15 ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta yanke hukuncin shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa a Arewacin Najeriya.
Ana cikin jimami bayan rasuwar shahararren Fasto kuma shugaban cocin Cherubim da Seraphim, Samuel Abidoye da aka fi sani da Baba Aladura ya rasu a jihar Kwara.
Tsohon gwamnan jihar Ribas ya bayyana cewa, dama ya habgo Dino Melaye ba zai lashe zaben da aka gudanar a jihar Kogi ba. Ya ce dama Dino bai dace ba.
Arewa
Samu kari