Arewa
Babban malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Usman Abubakar Damana ya riga mu gidan gaskiya a yau Laraba 3 ga watan Janairu a birnin Kebbi.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya bayyana cewa a kullum burin gwamnonin Najeriya da Shugaba Tinubu shi ne cire talakan Najeriya a cikin kangin talauci da ake fama.
Gwamna Abba Kabri Yusuf da mai gidansa, Rabiu Kwankwaso sun taya al'ummar Najeriya murnar shiga sabuwar shekara inda suka koka da kalubale a 2023.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge ya sha suka a wurin 'yan mazabarsa bayan kaddamar da shirin kaciya ga yara fiye da dubu daya a Kano.
An bayyana yadda gwamnan jihar Zamfara ya warware wata matsalar da ta shafe shekaru 8 a kasa a jiharsa, inda ya gina sabon masallaci ga wani tsagin.
Allah ya karbi rasuwar kawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, Alhaji Hassan Yusuf Danmakwayo a yau Asabar 30 ga watan Disamba bayan fama da jinya a Kano.
Babbar Kotun Tarayya ta yi hukunci kan karar da ciyamomin kananan hukumomi guda 44 suka shigar da Gwamna Abba Kabir na jihar Kano kan kashe kudadensu.
Wani jami'in hukumar NSCDC, Abubakar Nurudeen, ya rasa ransa sakamakon taka wani abun fashewa bisa tsautsayi a jihar Borno ranar Alhamis da ta gabata.
Ambasada M. Z Anka ya rasu da safiyar yau Juma'a bayan fama da gajeriyar jinya, marigayin shi ne mahaifin kwamishinar Kiwon Lafiya a jihar Zamfara.
Arewa
Samu kari