Arewa
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ke wakiltar Kogi ta Tsakiya ta raba kayayyaki masu tarin yawa ga 'yan mazabarta don gudanar da bikin Kirsimeti.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya bayyana cewa ya na da tabbacin samun nasara a Kotun Koli yayin da ake dakon hukuncin kotun kan shari'ar zaben gwamnan jihar.
Hon. Nwuchiola Ojoma Comfort ta kafa tarihin zama mataimakiyar kakakin Majalisar jihar Kogi bayan murabus din Hon. Enema Paul daga kujerar a ranar Alhamis.
Gwamna Yahaya Bello ya gwangwaje 'yan Majalisar jihar da motocin alfarma guda 40 da kuma manyan motoci guda hudu ga alkalan jihar kan gudunmawar da suka bayar.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bai wa tsohon shugaban hukumar INEC, Farfesa Attahiru Jega mukamin uban Jami'ar jihar da ke karamar hukumar Keffi.
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Yakubu Dogara ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa, Mama Saratu Yakubu Tukur ta na da shekaru 103 a duniya.
A daren ranar Litinin ce wasu daga cikin mutane 11 da aka sace a kauyen Azzara da ke karamar hukumar Kachia suka tsere daga hannun 'yan bindiga a jihar Kaduna.
Hukumar yan sanda ta jihar Kano ya bayyana cewa ta gano wani shiri na kona gidan gwamnatin jihar Kano kuma ta ɗauki mataki kan waɗanda ake zargi da hannu.
Gwamna Umar Bago na jihar Niger ya ba da hutun kwanaki bakwai ga ma'aikatan jihar saboda bikin Kirsimeti tare da ware abinci don raba wa al'umma.
Arewa
Samu kari