Arewa
Rundunar sojin Najeriya ta 'Operation Safe Haven' ta yi nasarar cafke wasu mutane da dama kan zargin hannu a harin karamar hukumar Mangu da ke jihar Plateau.
Babbar Kotun Tarayya ta yanke hukuncin rataya kan wasu matasa 'yan bijilanti guda biyar da ake zargi da kashe wani matsahi a jihar tun a shekarar 2022.
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya shawarci mutane su taya hukumar Hisbah da addu'a don yakar laifuka har kan manya.
Rundunar tsaro a Najeriya ta yi martani kan zargin hannu a kisan Plateau inda ta shawarci mutane su yi watsi da jita-jitar kan cewa su na goyon bayan bangare daya.
Reno Omokri ya bayyana cewa mayar da manyan ofisoshin CBN da FAAN zuwa Legas da gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu ta yi ba zai illata yan arewa ba.
Rahotanni sun nuna cewa an kashe rayukan mutane sama da 30 da safiyar Laraba a ƙaramar hukumar Mangu duk da gwamnatin Filato ta sanya dokar zaman gida.
Wani dan asalin jihar Katsina da aka bayyana sunansa da Labahani ya tsinci waya kirar iPhone 13pro Max, da kudinta ya haura naira miliyan daya ya mayar wa mai ita.
An fadawa Bola Tinubu za ta yiwu Legas ta zama kishiyar birnin tarayya ba. SanataAli Ndume bai goyi bayan a kinkimi wasu ofisoshin gwamnatin tarayya zuwa Legas ba.
Gwamnatin jihar Taraba ta kafa kwamitin da zai kula da dokar hana hawa babur da kuma kayyade lokacin zirga-zirgan keke napep a kowace rana a babban birnin jiha.
Arewa
Samu kari