Arewa
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bai wa daliba Hajara Ibrahim Dan'azumi kyautar naira miliyan biyar inda hukumar Alhazai ta ba ta kyautar kujerar hajji.
Majalisar jihar Jigawa ta tsige wasu daga cikin manyan masu mukamai a Majalisar da kuma ciyamomi guda hudu a jihar kan zargin hadin baki da cin amana.
A jiya Talata ce 5 ga watan Maris aka yi wa wani malamin addini kisan gilla mai suna Abubakar Hassan Mada a garin Mada da ke birnin Gusau a Zamfara.
Sheikh Muhammad Bn Uthman ya bayyana abin farin ciki da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya fada musu yayin zama da malaman addini da ya yi a jihar.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa 10 a gidan Gala bayan al'ummar Kiristoci sun yi korafi kan bude gidan a tsakiyar unguwa.
Gwamnatin jihar Borno ta ce zuwa yanzun manyan shugabannin kungiyar Boko Haram da suka kagoranci kafa ta a 2009 sun mutu ko sun miƙa wuya ga hukumomi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta kama Mista Adamu Garba Hudu, malami a kwalejin kimiyya da fasaha ta Al-Ma’arif da ke Potiskum kan laifin lalata da dalibai.
Wata kungiya ta bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya mika dajin Falgore ga Gwamnatin Tarayya don tabbatar samun kulawa ta musamman.
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar APC, Dakta Nasiru Gawuna ya samu kai ziyara jihar tun bayan mika mulki ga Abba Kabir Yusuf a watan Mayun 2023.
Arewa
Samu kari