Anambra
Yayin da jam'iyyar PDP ke ta faɗi tashin shawo kan matsalolinta, ɗan takarata na gwamna a zaɓen jihar Anambra 2021, Mista Val. Ozigbo, ya sauya sheƙa zuwa LP.
Wasu 'yan bindiga da ba asan ko su waye ba sun halaka sojan najeriya wanda aka bayyana sunasan da Manjo Churchill Orji a yankin Azia mai matukar hatsarin gaske.
Mbazulike Iloka, dakataccen shugaban kwamitin mika mulki na karamar hukumar Nnewi ta Arewa a Jihar Anambra, ya shiga hannun yan sanda a jihar kan zarginsa da h
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu yayin da mutane biyar suka samu raunuka munana daban-daban, Daily Trust ta ruwaito a yau dinnan
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da babban malamin mabiya addinin kirista a yankin Ufuma, karamar hukumar Orumba ta arewa a jihar Anambra ran Alhamis.
Kungiyar malaman addinin Kirista a Najeriya ta fara ba da katunan tantance ga daukacin malaman addinin Kirista a kasar, saboda wasu dalilai na mutunci a kasar.
Yan bindiga a karamar hukumar Ihiala na Jihar Anambra sun sace tsohon dan majalisar dokokin jiha, Benson Nwawulu, The Punch ta rahoto. Nwawulu dan majalisar dok
Jihar Anambara - Wani jigon jam’iyyar APC a jihar Anambra, Kodilichukwu Okelekwe, ya dora alhakin talauci da jahilci a matsayin dalilin da ya sa sayen kuri’u a.
Bidiyon tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano tare da matarsa Ebele suna shakatawa tare da shagali a kasar waje ya yadu inda suka yi wata fitar dare.
Anambra
Samu kari