Anambra
Tsagerun kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra (IPOB) ta umurci yan jihohin Igbo da kada su sake su fito yau Talata. Mai magana da yawun kungiyar, Emma Powerfu
Rundunonin tsaron Najeriya sun yi nasarar fatattakar mafakar 'yan ta'addan IPOB a jihar Anambra ta yankin Kudu maso Gabashin Najeriya da ke ta da kayar baya.
Wasu tsagerun yan bindiga sun fille kan Nelson Achukwu, wani tsohon dan majalisa a jihar Anambra bayan sun yi garkuwa da shi. Sun kuma karbi kudin fansarsa.
Mutum biyar sun rasa rayukansu a yayin wata arangama tsakanin mambobin kungiyar awaren Biyafara (IPOB) da wata kungiyar hamayya a Ihiala da ke jihar Anambra.
Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya bada umurnin a fara yi wa masu tura baro, direbobin adaidaita sahu, direbobin bas da manyan motocci rajista a
Farfesa Femi Soyinka, Farfesa masanin likitancin fata da garkuwar jiki, ya rasu. Kanin fitaccen marubuci da ya samu lambar yabo a Afrika, Farfesa Wole Soyinka.
Tsagerun yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Emeka Alaehobi, a jihar Anambra.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban matasa, sun haɗa da wasu motocin da suka kai darajar Miliyan N50k a sakatariyar Ihiala, jihar Anambra.
Kungiyar Miyetti Allah a kudu maso gabas ta bayyana cewa yan bindiga sun kashe mata mambobinta hudu a jihar Anambra a ranar Litinin, an sace masu shanu 60.
Anambra
Samu kari