Akwa Ibom
Akanimo Udofia ya rasa takarar Gwamna a APC saboda kotu ta gano bai dade da barin jam'iyyar PDP ba, ya samu tikiti a Jam’iyya mai-mulki wanda hakan ya saba doka
Sanata Godswill Akpabio ya sha alwashin daukaka kara har zuwa kotun koli kan hukuncin kotu daukaka kara da ta umarci INEC ta cire sunansa matsayin ‘dan takara.
Wata kotun daukaka kara dake zama a Abuja tace Sanata Godswill Akpabio ba shi ne halastaccen ‘dan takarar sanatan Akwa Ibom ta arewa maso yamma ba a jiharsa.
Rundunar yan sanda reshen jihar Akwa Ibom tace ta yi ram da wani magidanci da ake zargin da yin ajalin ɗiyar cikinsa sakamakon wani saɓani da ya shiga tsakani.
A zamanta na ranar Talata, majalisar dokokin jihar Akwa Ibom ta ayyana kujerun yan majalisu biyu da babu kowa kan sun fice daga jam'iyyar PDP, ta faɗi dalilai
Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Gabriel Emmanuel, ya ce zai da ce a ga mace tana jagorantar Najeriya a matsayin shugaban kasa a nan gaba. Mr Emmanuel ya bayyana
Wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta amince kuma ta wallafa sunan Godswill Akpabio a matsayin dan takarar sana
A 2023, APC za ta iya marawa jam'iyyar NNPP baya tayi nasara a zaben jihar Akwa Ibom. Wani Jigon Jam’iyya, Etim Etim ya nuna su na tare da John Akpanudoedehe.
A kokarinta na zama babbar jam'iyyar adawa ta jihar Akwa Ibom da zata kwace mulki hannun PDP, jam'iyyar YPP ta karɓi masu sauya sheƙa da yawa daga PDP zuwa yau.
Akwa Ibom
Samu kari