Jihar Adamawa
Mafarauta sun harbe wata mata Uzarai Muda da danta Klandang Musa, mazauna yankin Bitikaya da ke karamar hukumar Madagali ta jihar Adamawa kan zarginsu da maita.
Gwamnan jihar Adamawa,Ahmadu Fintiri, ya ce gwamnatinsa ba zata lamurci ta da zaune tsaye ba, don haka ta saka dokar zaman gida a yankunan kananan hukumomi 2.
Hukumar kula da jin dadin alhazai, NAHCON, ta sanar da kudaden kujerun hajji na bana. Hakan na zuwa ne bayan hukumar ta yi la'akari dukkan lamuran da suka shafi
Ibrahim Baba-Inna ya tikitin jam’iyyar People Redemption Party (PRP) a zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jihar Adamawa bayan ya kayar da Mustapha Umar.
Yola, Adamawa - Wata matar aure mai suna, Hafsat Saidu, tare da 'yayanta biyu sun kashe mijinta mai suna Saidu Mamman, dan shekara 60 don mallakar dukiyarsa.
Tuni kun ji cewa Sanata Aishatu Binani ta lallasa gardawa biyar a zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Adama
Yola - An damke wasu yan siyasa biyu da ake zargin masu yiwa Sanata Aisha Binani yakin neman zabe ne suna rabawa Deleget makudan kudade a Yola, jihar Adamawa
Lamidon Adamawa, Mai martaba Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ji tsoron Allah tare da tuna mutuwa a rayuwar su ta duniya.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta bayyana yadda jami'anta suka halaka wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne guda uku, gami da chafke wasu biyun.
Jihar Adamawa
Samu kari