Abun Bakin Ciki
Mun samu rahoton cewa jami’an ‘yan sanda sun tabbatar da mutuwar wani mai gadin fada bayan wani gangamin dawakai ba bisa ka’ida ba a Gumel, jihar Jigawa.
Rashin kulawa, kayan gini marasa inganci, da rashin bin ka'idoji sune manyan dalilan rushewar gine-gine da ke ci gaba da jefa rayuka cikin haɗari a Najeriya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an shiga jimami bayan rasuwar fitaccen Fasto Ayuba Azzaman David, wanda ya rasu sakamakon hatsarin mota a Kaduna.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani jirgin horas da dalibai na kamfanin Diamond ya fadi a Ilorin yayin gwajin sauka bisa na'ura inda mutane biyu suka jikkata.
Uwar gida, Zaliha Shuaibu ta amsa laifin kashe jaririn kishiyarta a Kaduna, ta ce Lawal Muhammad, ƙanin mijinta, ne ya ba ta gubar da ta kashe yaron da ita.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan sanda sun kama wata matashiya yar sheksra 20, Fatima Abdulkadir bisa zargin hannu a mutuwar mutum 3 bayan sun ci abinci.
Al'umma sun sha mamaki bayan gano wani otal da ake aikata badala a cikin wata makarantar firamare da ke karamar hukumar Esan ta Yamma a jihar Edo.
Rahotanni sun tabbatar da cewa kotun Majistare a Kaduna ta gurfanar da Abigail Victor mai shekara 23 bisa zargin caka wa saurayinta wuka saboda zargin yaudara.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi magana kan alakar da ke tsakaninsa da marigayi Janar Sani Abacha tun farkon abotarsu har zuwa cafke shi.
Abun Bakin Ciki
Samu kari