Abun Bakin Ciki
An wayi garin yau Laraba da mummunan labarin rasuwar tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba wanda ya rasu ya na da shekaru 65.
Wata budurwa a jihar Rivers ta caka wa saurayinta mai suna Tony wuka a wuya har lahira bayan sun samu wata 'yar hatsaniya a tsakaninsu a birnin Port Harcourt.
Gobara ta kone gidan marigayi shugaban jam'iyyar PDP a jihar Akwa Ibom, Obong Udo Ekpenyong. Matar marigayin da surukarsa sun riga mu gidan gaskiya.
Rahotanni sun kawo cewa tsagerun yan bindiga sun kashe akalla mutum 145 a wasu munanan hare-hare da suka kai kan al'ummar kauyuka 23 a jihar Filato.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta yi nasarar cafke wata mata mai suna Dorcas kan watsa wa mijinta tafasasshen ruwan zafi a jihar kan wani dalili.
Fitacciyar jarumar fina-finai a 'Nollywood', Mercy Aigbe ta gamu da mummunan hatsarin mota a kan hanyar Benin zuwa Legas a yau Asabar 23 ga watan Disamba.
Kotun majistare a Lagas ta tura wasu matasa biyu Noah Tovohome da Rajay Zannu kan zargin kashe abokinsa a saboda buhunan shinkafa 36. Sun siyar da shinkafar.
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Yakubu Dogara ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa, Mama Saratu Yakubu Tukur ta na da shekaru 103 a duniya.
Jami’an ‘yan sanda a Kano sun kama Hafsat Sirajo mai shekaru 24, bisa zargin laifin kashe abokin mijinta, Nafiu Hafizu, ta hanyar daba masa wuka.
Abun Bakin Ciki
Samu kari