Abun Bakin Ciki
Allah ya karbi rasuwar kawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, Alhaji Hassan Yusuf Danmakwayo a yau Asabar 30 ga watan Disamba bayan fama da jinya a Kano.
Tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya rasu a ranar 27 ga watan Disamba, hakan ya jawo binciken sauran tsaffin gwamnonin jihar da suka mutu.
Shugaban kasar Burundi, Evariste Ndayishimiye ya bukaci jefe 'yan luwadi a kasar inda ya ce ba ya bukatar tallafin manyan kasashen Yamma kan sharadin luwadi.
Yan gida daya su 8 da ke hanyarsau ta zuwa gida bikin sabuwar shekara sun mutu a hatsari a mararrabar Amanwozuzu da ke karamar hukumar Ikeduru ta jihar Imo.
Ambasada M. Z Anka ya rasu da safiyar yau Juma'a bayan fama da gajeriyar jinya, marigayin shi ne mahaifin kwamishinar Kiwon Lafiya a jihar Zamfara.
Tsohon gwamnan jihar Osun, Prince Olagunsoye Oyinlola ya kadu bayan sanar da rasuwar addarsa mai suna Victoria Popoola wacce ta shafe shekaru 87 a duniya.
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Anyim Pius Anyim ya bayyana yadda suka shirya taimakon marigayi Ghali Na'Abba kafin rasuwarshi a jiya.
An shiga rudani a kauyen Akeddei da ke jihar Bayelsa bayan yarinya 'yar shekara hudu ta auri dattijo mai shekaru 54, ta bayyana dalilin auren dattijon.
Allah ya karbi rayuwar masaraucin gargajiya a kauyen Umunya a karamar hukumar Oyi da ke jihar Anambra a yau Alhamis 28 ga watan Disamba a Abuja. gf
Abun Bakin Ciki
Samu kari