Abun Bakin Ciki
Shugaba Tinubu ya tura sakon jaje ga iyalan marigayi Baba Adinni na Legas, Sheikh Abdul-Afis Aṣamu bayan ya rasu da daren jiya Talata a jihar Legas.
Babban malamin Musulunci a jihar Oyo, Sheikh Abdulfatai Muhali Alaga ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 80 a duniya a yau Talata a Ibadan.
Yayin da ake ci gaba da binciken mata a ma'akatar jin kai da walwala, Legit ta jero muku sunayen mata bakwai da suka tsinci kansu a badakalar kudade.
Hukumar Sadarwa a Najeriya, NCC ta shirya dakatar da masu amfani da layukan GLO kiran masu MTN saboda basukan da ke tsakaninsu da GLO bai biya ba.
Kungiyoyin mata a jihar Yobe sun gudanar da zanga-zanga kan kisan wata matar aure mai suna Ammi Adamu Mamman, da ake zargin mijinta ya yi Damaturu.
Jami'an tsaro sun kama wani matashi mai suna Alkasim Ya’u kan zargin kashe mahaifinsa a jihar Kano. Matashin dai yana fama da lalurar tabin hankali ne.
Tsohon Atoni-janar na farko a jihar Kwara kuma kwamishinan Shari'a, Alhaji Alarape Salman ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 81 a duniya a jiya Lahadi.
Wasu matasa dun cinna wa wata tsohuwa mai shekaru 75 wuta a gidanta inda ya yi sanadin mutuwarta da kuma jikarta mai shekaru biyar kacal a duniya a Kogi.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wata kwararriyar mai satar waya mai suna Fatima Abacha a jihar Borno da wasu mutane 84 kan wasu zarge-zarge.
Abun Bakin Ciki
Samu kari