Abun Al Ajabi
Wani matashi dan Najeriya ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya nunawa duniya masoyiyarsa baturiya wacce ta ki biyansa har sai da suka yi ido hudu.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wasu mutane suka tsitsoye wani mutum kan ya bukaci kanwar matarsa da ya yi wa ciki ta zubar da shi.
Wani matashi dan Najeriya wanda ke da shekara 19 a duniya ya fada son wata yarinya yar shekara 17 kuma yanzu haka suna shirin shiga daga ciki nan da watanni.
Wani matashi ɗan Najeriya da baturiyar matarsa sun yi iƙirarin sun kafa tarihin lokaci mafi tsawo da aka kwashe ana waya. Sun kwashe sa'o'i 101 suna ta waya.
Hotunan wata ƴar Najeriya dattijuwa mai kama da budurwa sun yaɗu sosai a manhajar TikTok. Masu amfani da yanar gizo sun yaba sosai da kyawun da t ke da shi.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya bayan tsohon saurayinta ya yi mata ciki. Ta ce iyayenta sun nemi ta tattara ta bar masu gidansu.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata mai siyar da gwanjo ta fashe da kuka bayan ta siya kayayyaki na N250,000 amma ta ga tarkace.
Wata yar Najeriya ta baje kolin tulun cikinta yayin da ta bayyanawa masoyanta cewa tana tsammanin haihuwar yan uku. A cewarta uwar mijinta ta kirata da juya.
Shugaba Bola Tinubu a tarihin rayuwarsa ya bayyana wani abu da ya faru da shi lokacin da yake matsayin direban tasi a Amurka, inda wani sojan ruwa ya mare shi.
Abun Al Ajabi
Samu kari