Abun Al Ajabi
Wani dan gajeren bidiyo da ke nuna yar Najeriya wacce ta samu sauyi a rayuwa bayan dogon lokaci tana talla ya burge mutane da dama. Ta koma kasar waje da zama.
Wani matashi dan Najeriya ya bar mutane baki bude yayin da ya tsara wata budurwa kan wani babur din. Ya roke ta da ta ba shi lambar wayarta cewa yana da kudi.
Dalibai sun koka cewa karin kudin makaranta da fiye da kaso 300 da jami’ar Ambrose Alli ta yi wani yunkuri ne na sa karatun jami’a ya fi karfin talakawa a kasa.
Wata yar Najeriya da ke tafiyar da asusun banki guda tare da mijinta ta yashe gaba daya kudaden da ke ciki sannan ta yi batan dabo. Labarin ya yadu a intanet.
Tsohon ministan tsaro, Janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya bai mutu ba kamar yadda rahoton binciken kwakwaf ya gano a ranar Juma’a, 23 ga watan Yunin 2023.
Wani dan Najeriya ya nuna janareto mai amfani da man fetur da aka sauya zuwa mai amfani da iskar gas. Ya ce yana aiki da kyau kuma cewa 3kg zai shafe awanni 12.
Wani bidiyo da ke nuna cikin hadadden gida da wani matashi ya kerawa kansa ya yadu a TikTok. Mutane da dama sun garzaya sashin sharhi domin taya shi murna.
Wani matashi ya sace zukatan jama’a da dama bayan ya wallafa bidiyon mahaifinsa wanda ke da karamin jiki. Ya jinjinawa mahaifin a ranar iyaye maza na duniya.
Wani matashi ɗan Najeriya ya sai da rai ya nemo suna inda ya ciyo bashin N500k daga wajen banki domin ya ba budurwarsa ta sha shagalinta. Tace ta yi sa'a sosai.
Abun Al Ajabi
Samu kari